Опубликовано Abdulkarim Nasir
Скачать совместимый APK на ПК
Скачать для Android | Разработчик | Рейтинг | Гол | Текущая версия | Рейтинг взрослых |
---|---|---|---|---|---|
↓ Скачать APK для ПК | Abdulkarim Nasir | 1.0 | 4+ |
Чтобы получить Littafin Ahalari Da Hausa работать на вашем компьютере легко. Мы поможем вам скачать и установить Littafin Ahalari Da Hausa на вашем компьютере в 4 простых шага ниже:
1. Wannan manhajja ce domin kawo muku cikakken Littafin Ahalari mai dauke da rubutun larabci da kuma fassarar Hausa kana tana aiki ba tare da data ba.
2. A wannan sashe akwai cikakken littafin akhdari daga bango zuwa bango mai dauke da ahalari warash salon rubutun allo irin namu na tsangaya.
3. Sau da dama idan za'a yiwa mutum gorin karatu ko ilimin addini, akance "Wa, wannan da ko ƙawa'idi bai iya ba ballantana ahalari..." matuƙar ka sauke wannan manhajja ka kuma saurareta da karantata da kyau toh ahalari kam sai dai ka ɗorawa wani karatunsa in Allah Ya so.
4. Domin samun waɗansu manhajjoji irin wannan kamarsu kawaidi fassarar Hausa, ishimawi, iziyya, risala, muwaɗɗa malik da dai sauransu, sai ku aiko mana da saƙo ta adireshinmu [email protected] ku ambaci sunan manhajjar da kukeso a ƙirƙira muku.
5. A sashe na uku kuma zaku samu littafin ahalari audio mp3 wato dai ahalari sauti inda malam ke karantawa da kuma fassara littafin na ahalari.
6. A wannan sashe zaku samu littafin alAkhdari mai dauke da rubutun larabci kana da fassarar Hausa bi da bi.
7. A wannan sashi na alakhdari audio zaku iya maimaita sauti sau ba adadi wato (REPEAT SINGLE TRACK) ko kuma ku maimaita duka wato (REPEAT ALL) ko ku rufe maimaicin baki daya.
8. Toh yanuwa musulmi, wannan manhajja ta ahalari itace irinta ta farlo a wannan dandali na Apple App Store don haka kada ku bari a baku labari.
9. Daga bisani idan kunji daɗin wannan manhajja ta littafin ahlari toh ku aika ta zuwa ga yanuwa musulmi ta kafafenku na sadarwa.
10. Kana an ƙawata wannan sashe da launuka wato kaloli domin sauƙin dubawa.
11. Domin waɗannan zaɓuka sai ku danna alamar maimaici wato REPEAT BUTTON dake ƙasa-maso-dama na shafin ahalari audio-player.
Если вам нравится Littafin Ahalari Da Hausa, вам понравятся Music такие приложения, как; BeatPod Metronomo; Fresh Nation Radio; Full Jam Music Hub; Hi-Fi 8090 Luxury Edition; Musicly : AI Covers and Songs; Divided 11 Guitar Amplifier; JAX MASTERING : MBC Pro; KISS FM UA; AVA Music Recorder; kimhyeonjong's daily music; Songs Pro 2; Banshee Nano - Vocal Plugin; Briiks; Apolo FM; Holy Quran Multi Reciter; Atlantic 252 Radio; Dale Play; Basic Music Player; Чистка динамика・Динамик вода; Castlefest;